Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Amurka ta tura dakarun soji zuwa Najeriya

Ayarin sojin Amurka yayin tafiya atisaye wata kasar Ayarin sojin Amurka yayin tafiya atisaye wata kasar
Ayarin sojin Amurka yayin tafiya atisaye wata kasar

Amurka ta tura wani karamin rukuni na dakarunta zuwa Najeriya, a cewar babban janar din da ke kula da rundunar sojin Amurka a Afirka, a ranar Talata.
Wannan shi ne karo na farko da Amurka ta amince a fili cewa tana da sojoji a kasa a Najeriya tun bayan kai hari kasar a ranar Kirsimeti.

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayar da umarnin kai harin ne a watan Disamba kan wuraren da ya bayyana a matsayin sansanonin kungiyar ‘yan ta’adan IS a Najeriya, inda ya ce ana iya ci gaba da daukar matakan soja nan gaba.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use