Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Sojojin Najeriya sun kama mutum biyar kan zargin kashe wata yarinya a Maiduguri

Sojojin Najeriya sun kama mutum biyar kan zargin kashe wata yarinya a Maiduguri Sojojin Najeriya sun kama mutum biyar kan zargin kashe wata yarinya a Maiduguri
Sojojin Najeriya sun kama mutum biyar kan zargin kashe wata yarinya a Maiduguri

Rundunar haɗin gwiwa ta Operation HADIN KAI ta kama mutane biyar kan zargin şu da yin harbin da ya kashe wata yarinya a Maiduguri, babban birnin jihar Borno. ba bisa ka’ida ba a jihar Borno.

Lamarin ya faru ne a yankin Ngomari da misalin ƙarfe biyu na rana a ranar 4 ga Afrilu, 2026, lokacin da wasu ‘yan banga masu alaƙa da tawagar tsaron shugaban wata ƙaramar hukuma suka rika harbi sama yayin bikin aure a rukunin gidajen malaman makarantar Umaru Musa Yar’Adua.

Rundunar ta ce an kama waɗanda ake zargi kuma za a miƙa su ga hukumomin da suka dace domin bincike da gurfanar da su, tana mai jaddada cewa ba za a lamunci amfani da makamai ba bisa ka’ida ba.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use