Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske
Ana fargabar 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 150 a Zamfara
A shirye nake na goyi bayan duk wanda ya zama dan takarar shugaban Najeriya a ADC – Atiku Abubakar
Barcelona ta baiwa Madrid tazarar maki 7 bayan doke Atletico

A shirye nake na goyi bayan duk wanda ya zama dan takarar shugaban Najeriya a ADC – Atiku Abubakar

A shirye nake na goyi bayan duk wanda ya zama dan takarar shugaban Najeriya a ADC - Atiku Abubakar A shirye nake na goyi bayan duk wanda ya zama dan takarar shugaban Najeriya a ADC - Atiku Abubakar
A shirye nake na goyi bayan duk wanda ya zama dan takarar shugaban Najeriya a ADC - Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, kuma jigo a jam’iyyar ADC, ya ce, ya shirya tsaf don mara wa duk wanda ya zama dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar.

Kazalika, Atiku ya ce, batutuwan da ake yadawa na cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC na iya dankwafar da jam’iyyar a zabukan 2027ba za su kai ko inaba.

Atiku ya bayyana haka ne yayin wata hira da DW Hausa a ranar Asabar.

Ya jaddada cewa lalata jam’iyyar ba zai yiwu ba, sakamakon karbuwar da ADC ta ke ci gaba da samu a tsakanin al’ummar Najeriya.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use