Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Babban hafsan tsaron Najeriya, Waidi Shaibu ya jagoranci tawagar jami’ai zuwa Filato

Babban afsan tsaron Najeriya, Waidi Shaibu ya jagoranci tawagar jami’ai zuwa Filato Babban afsan tsaron Najeriya, Waidi Shaibu ya jagoranci tawagar jami’ai zuwa Filato
Babban afsan tsaron Najeriya, Waidi Shaibu ya jagoranci tawagar jami’ai zuwa Filato

Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya jagoranci tawagar jami’an tsaro zuwa Jihar Filato biyo bayan rikice-rikicen da suka auku a wasu sassan jihar, inda aka yi asarar rayuka da dukiyoyin al’umma.

Yayin ziyarar, ya ba da tabbacin cewa jami’an tsaro za su ɗauki matakan da suka dace domin dawo da zaman lafiya a yankunan da abin ya shafa.

Tawagar jami’an tsaron ta samu tarba daga gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, wanda ya bayyana aniyarsa ta yin aiki kafada da kafada da jami’an tsaro domin tabbatar da zaman lafiya a jihar.

Haka kuma, Babban Hafsan Tsaron ya kai ziyara wuraren da rikice-rikicen suka faru, inda ya gana da iyalan waɗanda suka rasu tare da jajanta musu.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use