Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Hezbollah ta yi ikirarin kai hare-hare kan sojojin Isra’ila

Hezbollah ta yi ikirarin kai hare-hare kan sojojin Isra'ila Hezbollah ta yi ikirarin kai hare-hare kan sojojin Isra'ila
Hezbollah ta yi ikirarin kai hare-hare kan sojojin Isra'ila

Kungiyar Hezbollah da ke Lebanon ta ce mayakanta sun kai hare-hare kan wuraren da Isra’ila ke kai hari.

Hezbollah ta ce ta kai wa sojojin Isra’ila hare-harem rokoki a wurare da dama a garuruwan Ainata da kuma Maroun.

Ta kara da cewa dakarunta sun kai wa tankin Merkava hari da makami mai linzami a garin Rashaf da ke kudancin Lebanon.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use