Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Isra’ila ta gargaɗi mazauna garuruwan Lebanon 59 su fice

Sojojin Isra’ila sun yi barazanar tilasta wa mazauna garuruwa da kauyuka da dama a kudancin Lebanon fice wa, yayin da kasar ke ci gaba da yakar kasashen Lebanon da Iran.

A cikin wata sanarwa da Isra’ila ta fitar, ta yi gargaɗi ga mazauna garuruwa 59 su bar gidajensu, tana mai cewa za ta ɗauki mataki nan ba da jimawa ba kan ayyukan da suka bayyana na Hezbollah a yankin.

Wannan umarni ya shafi fiye da garuruwa biyu a kudancin Lebanon, inda aka faɗaɗa yankin da ke fuskantar yiwuwar harin soja nan take.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use