Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Minista Sununu ya yi murabus domin neman kujerar Sanata

Minista Sununu ya yi murabus domin neman kujerar Sanata Minista Sununu ya yi murabus domin neman kujerar Sanata
Minista Sununu ya yi murabus domin neman kujerar Sanata

Ministan jin kai da rage talauci, Yusuf Tanko Sununu, ya yi murabus daga mukaminsa domin mayar da hankali kan harkokin siyasa a jihar Kebbi.

Rahotanni sun bayyana cewa Sununu ya ajiye aikinsa ne bisa ƙa’idojin ƙasar da ke buƙatar masu neman muƙaman siyasa su sauka daga mukaman gwamnati.

Ana rade-radin cewa tsohon Sununu na shirin tsayawa takarar sanatan Kebbi ta Kudu a zaɓen 2027.

Kafin murabus ɗin nasa, ya taɓa riƙe mukamai daban-daban a gwamnati, inda ake ganin ya bayar da gudunmawa ta fuskar ayyukan jin kai da ci gaban al’umma.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use