Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

BBC za ta rage ma’aikata kusan 2,000 saboda rashin kudi

BBC za ta rage ma’aikata kusan 2,000 saboda rashin kudi BBC za ta rage ma’aikata kusan 2,000 saboda rashin kudi
BBC za ta rage ma’aikata kusan 2,000 saboda rashin kudi

BBC ta ce ta na shirin rage ma’aikata akallah 1,800 zuwa 2,000 cikin shekaru biyu masu zuwa, sakamakon karancin kuɗi da ta ke fuskanta.

Babban daraktan BBC, Rhodri Talfan, ya bayyana cewa matakin na daga cikin ƙoƙarin da kafar ke yi na rage yawan kuɗaɗen da take kashewa, musamman ganin raguwar kuɗaɗen shiga da take fuskanta a baya-bayan nan.

Ya ƙara da cewa wannan mataki ba abu ne mai sauƙi ba, amma ya zama dole domin tabbatar da dorewar ayyukan kafar da kuma daidaita kasafin kuɗinta musamman a irin wannan yanayi na matsalar tattalin arziki.

A cewarsa, matakin zai taimaka wajen rage ɗaruruwan miliyoyin Yuro akallah 500 daga kasafin kuɗin BBC.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use