Yanayin Duhu Yanayin Haske
Yanayin Duhu Yanayin Haske

Tambuwal ya zargi Tinubu da raunana jam’iyyun adawa gabanin zaɓen 2027

Tsohon gwamnan Sokoto, Amuni Tambuwal Tsohon gwamnan Sokoto, Amuni Tambuwal
Tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da shirin raunana jam’iyyun adawa kafin zaɓen 2027.

Tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da shirin raunana jam’iyyun adawa kafin zaɓen 2027.

Ya bayyana hakan ne bayan taron ADC a Sokoto, yana mai cewa yanayin siyasa na nuna barazana ga dimokuraɗiyya.

Tambuwal ya ce ana ƙoƙarin tabbatar da cewa babu wata jam’iyya da za ta zauna lafiya sai APC.

Ya kuma nuna cewa rikice-rikicen da ke faruwa a jam’iyyar Labour Nigeria da PDP na iya zama sakamakon matsin lamba.

A ƙarshe, ya ce sauya sheƙar gwamnoni zuwa APC na faruwa ne saboda tsoro da neman tsira a siyasa, ba don aiki ba.

Samu labarai ta Email

Idan kuka danna maballin subscribe, kuna tabbatar da cewa kun karanta kuma kun yarda da mu. Privacy Policy and Terms of Use